Deuteronomy 34:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Yoshuwa ษan Nun ya cika da ruhun hikima, gama Musa ya ษibiya hannuwansa a kansa. Saboda haka Israโilawa suka saurare shi, suka kuma aikata abin da Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ุทููู ูููู ูููู ุซูููููฐ ุฏู ุฑููุญู ุญูููู
ูุ ุบูู
ูุง ู
ููุณููฐู ููุณูุง ุญูููููู ุงููููุจูุฑููู ุนูููููุณูุ ููู
ู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ู
ูุณู ุจููููููุ ุณููู ุนูููููุชู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa ษan Nun yana cike da ruhun hikima, gama Musa ya ษibiya masa hannuwansa. Isra'ilawa suka yi masa biyayya, suka aikata bisa ga yadda Ubangiji ya umarci Musa.