Deuteronomy 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ku ji, ya Israโila, ku kasa kunne ga ฦaโidodi da dokokin da nake shirin koya muku. Ku bi su domin ku yi tsawon rai, ku kuma shiga ku mallaki ฦasar da Ubangiji, Allahn kakanninku yake ba ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ููุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ยซููููุณู ูููููููฐ ุบู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููููู ุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููููุงููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุฑูุงูู ููููู
ู ุดูุบู ููุซู ุบูุงุฏููุงูู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงููููููููู ููููููฐ ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu, ya Isra'ilawa, sai ku kiyaye dokoki da farillai da nake koya muku don ku rayu, ku shiga ku kuma mallaki ฦasar da Ubangiji Allah na kakanninku suke ba ku.