Deuteronomy 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya furta alkawarinsa gare ku, Dokoki Goma, waษanda ya umarce ku ku bi, ya kuma rubuta su a alluna biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ุณูููุฑู ู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุณูุ ููุฏูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ููููููุงููููฐุ ููุชููุงู ุฏููุงููููุงููู ุบููุงูู
ูุ ููุฑูุจููุชูุณู ุนููููู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐ ุบูุฏูุง ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne ya hurta muku shari'ar da ya umarce ku ku kiyaye, wato dokokin nan goma. Ya rubuta su a allunan dutse guda biyu.