Deuteronomy 4:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko kuwa a kamannin wata halittar da take rarrafe a ƙasa, ko na wani kifi a cikin ruwaye a ƙarƙashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كَمَنِّنْ وَنِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ رَرَّڢٜىٰ عَڧَسَا، كُواْ كَمَنِّنْ وَنِ كِيڢِنْ دَيَكٜىٰ ثِكِنْ ضُوَ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko siffar kowane abu mai jan ciki bisa ƙasa, ko siffar kifin da yake cikin ruwa ƙarƙashin ƙasa.