Deuteronomy 4:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ฦara, kada ku rage daga cikin abin da nake umarce ku. Amma ku kiyaye umarnan nan na Ubangiji Allahnku, da na ba ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ฺููงูุงุฑู ูููุงู ููุถูุบูููฐ ุฏูุบู ุซููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ุนูู
ููุง ููููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ฦara, ko ku rage kome daga cikin abin da na umarce ku, amma ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku, waษanda nake umartarku da su.