Deuteronomy 4:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku, Ubangiji ya ษauke ku, ya fid da ku daga matuya mai narken ฦarfe, wato, daga Masar, domin ku zama jamaโarsa ta musamman kamar yadda kuke a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููููููฐูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุฏูุบู ุซููููู ุฐูุงฺขููู ููุชูุฑู ู
ฺูงูููฐุฑูุฑู ููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฐูู
ู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุชูู
ูุณูู
ูููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku, Ubangiji ya fisshe ku daga gidan bauta mai zafi, wato Masar, don ku zama jama'arsa ta musamman kamar yadda kuke a yau.