Deuteronomy 4:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mutu a wannan ƙasa; ba zan haye Urdun ba; amma kuna gab da ƙetarewa, ku mallaki wannan ƙasa mai kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ذَنْ مُتُ عَثِكِنْ وَنَّنْ ڧَسَا، بَذَنْ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ بَ، عَمَّا كُو ذَاكُ ڧٜىٰتَرٜىٰ، كُثِ غَادُوانْ ڧَسَا مَيْݣَوْ طِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama a nan ƙasar zan mutu, ba zan haye Urdun ba, amma ku za ku haye, ku mallaki wannan kyakkyawar ƙasa.