Deuteronomy 4:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi hankali kada ku manta da alkawarin da Ubangiji Allahnku ya yi da ku; kada fa ku yi wa kanku gunki a kamannin wani abin da Ubangiji Allahnku ya hana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ูููููู ฺขูุงุ ููุฏู ููู
ูููุชูุงุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููู ุฏููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ูููููููู ูููู ุบููููู ู
ููู ููู
ูููููู ููุชู ุญูููุชููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ku lura fa, kada ku manta da alkawarin da Ubangiji Allahnku ya yi da ku, don haka kada ku sassaฦa wa kanku wata siffar kowane irin kamanni wanda Ubangiji Allahnku ya hana ku.