Deuteronomy 4:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yau, na kira sama da duniya, su zama shaidata a kanku. Idan kuka yi rashin biyayya, lalle za ku hallaka nan da nan daga ฦasar da kuke ฦetare Urdun ku gฤda. Ba za ku daษe a cikinta ba, amma za a kawar da ku ฦaฦaf.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุ ููููุฑูุง ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุง ุณููู ู
ููู ุดูููุฏู ุนููููููู ุซูููฐูู ุนูุฏููู ูููููู ุฑูุดููู ุจููููููุ ููููููู ุฐูุงูู ููููููู ุฏู ุณูููุฑู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุฏููู ุฏููุงูู
ููู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุ ุจูุฐูุงูู ุฏูุทูููฐ ุนูุซูููููุชู ุจูุ ุนูู
ููุง ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูููู ฺููููขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, yau na kira sama da duniya su shaida a kanku, cewa lalle za ku hallaka nan da nan cikin ฦasar da za ku haye Urdun zuwa cikinta don ku mallake ta. Ba za ku daษe cikinta ba, amma za a shafe ku ฦaฦaf.