Deuteronomy 4:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can za ku bauta wa allolin da mutum ya yi, na itace da dutse da ba sa gani, ba sa ji, ba sa ci, ba kuma iya sansanawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููู ุฐูุงูู ุจูููุชูุงูู ุงููููููุงููููู ุฏู ู
ูุชูู
ู ููุณูุณฺููงู ุฏู ุญููููููุณูุ ุงููููููุงููููู ุงููุชูุงุซูููฐ ุฏู ููุฏฺูููููฐุ ููุทูููุฏู ุจูุงุณู ุบูููุ ุจูุงุณูุฌูุ ุจูุงุณูุซูุ ูููุงู ุณูููุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Can za ku bauta wa gumaka na itace, da na duwatsu, aikin hannuwan mutum, waษanda ba su gani, ko ji, ko ci, ko sansana.