Deuteronomy 4:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma daga can in kuka nemi Ubangiji Allahnku, da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, za ku same shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏูุบู ุซููู ุนูููุฏู ููููููฐุ ุงูููู ูููู ููููฐู
ู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ุฐูุงูู ุณูุงู
ูููฐุดู ุนูุฏููู ูููู ููููฐู
ูููฐุดู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑููู ุฏู ุฏููููู ุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kun nemi Ubangiji Allahnku a can inda kuke, za ku same shi muddin kun neme shi da zuciya ษaya, da dukan ranku.