Deuteronomy 4:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da idanunku, kun ga abin da Ubangiji ya yi a Baโ€™al-Feyor. Yadda Ubangiji Allahnku ya hallaka waษ—ansu daga cikinku waษ—anda suka yi wa Baโ€™al-Feyor sujada,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆ ุฏูŽ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ูƒู ูƒูู†ู’ ุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽ ุจูŽุนูŽู„ู’ ฺขูœู‰ูฐูŠููˆุงุฑู’ุŒ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุบูŽ ุจูŽุนูŽู„ู’ ฺขูœู‰ูฐูŠููˆุงุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idanunku sun ga abin da Ubangiji ya yi a Ba'al-feyor, yadda Ubangiji Allahnku ya hallaka dukan mutane daga cikinku da suka bauta wa Ba'al-feyor.