Deuteronomy 4:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji Allahnku, Allah ne mai jinฦai; ba zai yashe ku ko yฤ hallaka, ko kuma yฤ manta da alkawarin da ya yi da kakanninku, wanda ya tabbatar da su da rantsuwa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ุงูููููู ู
ููู ุฌฺูููงููู ููููฐุ ุจูุฐููู ููุงุดูููฐููุจูุ ุจูุฐููู ูููููููููุจูุ ูููุงู ููู
ูููุชูุงุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji Allahnku, Allah mai jinฦai ne. Faufau, ba zai kunyata ku ba, ba kuwa zai hallaka ku ba, ba kuma zai manta da alkawarin da ya rantse wa kakanninku ba.