Deuteronomy 4:36 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga sama ya sa kuka ji muryarsa, don yฤƒ hore ku. A duniya ya nuna muku wutarsa mai girma, kuka kuma ji kalmominsa daga wuta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽ ูŠูŽุณูŽุง ูƒููƒูŽุฌู ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุงู’ุฑูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆุž ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุง ูŠูŽุณูŽุง ูƒููƒูŽุบูŽ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ูˆูุชูŽุฑู’ุณูŽุŒ ูƒููƒูŽ ูƒูู…ูŽุฌู ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ูˆูุชูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa ku ji muryarsa daga Sama don ya horar da ku. Ya kuma sa ku ga babbar wutarsa a duniya, kuka kuma ji muryarsa daga cikin wutar.