Deuteronomy 4:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku sani, ku kuma riฦe a zuciya a wannan rana, cewa Ubangiji shi ne Allah a sama da kuma a ฦasa. Babu wani kuma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ูููู ุณููู ููุณูููุ ููููู
ู ุฑฺูงูููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ุณููุงูุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ุดู ููุทููู ููููฐ ุงูููููู ุนูุซููู ุณูู
ูุ ูููุงู ุงูููููู ุฏููููููุงุ ุจูููุฏูุดูุ ุจูุง ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka, yau sai ku sani, ku kuma riฦe a zuciyarku, cewa Ubangiji shi kaษai ne Allah a sama da duniya. Banda shi, ba wani kuma.