Deuteronomy 4:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kiyaye su, ku aikata su, gama yin haka zai tabbatar wa sauran alโummai, kuna da hikima da ganewa. Saโad da alโummai za su ji waษannan dokoki, za su ce, โBa shakka, wannan babbar alโumma tana da hikima da ganewa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุงููููฐ ููููู
ู ุนูููููุชูุงุณูุ ุบูู
ูุง ูููู ุญููู ุฐููู ููููู ุญูููู
ูุฑููู ุฏู ุบูุงููููฐููุฑููู ุบู ุณูููุฑููู ฺงูุจููููุ ููุทูููุฏู ุงูููู ุณูููุฌู ุบูู
ูููฐุฏู ุฏููููู ููุทูููููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุฐูุงุณูุซูููฐุ โนูููููููุ ููููููู ุจูุจููุฑู ุงููููุนูู
ููุฑู ู
ูุชูููููฐููููฐ ู
ูุงุณู ุญูููู
ู ุฏู ุบูุงููููฐูู!โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kiyaye su, ku aikata su, gama yin haka zai tabbatar wa sauran al'ummai, kuna da hikima da ganewa. Sa'ad da al'ummai za su ji waษannan dokoki, za su ce, โBa shakka, wannan babbar al'umma tana da hikima da ganewa.โ