Deuteronomy 4:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace al’umma ce mai girma haka wadda take da ƙa’idodi da dokoki masu adalci kamar waɗannan ƙunshin dokokin da nake sa a gabanku a yau?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ كُمَ وَتَ بَبَّرْ أَلْعُمَّرْ دَ تَكٜىٰدَ ڧَٰعِدُواْدِ دَ عُمَرْنَيْ مَاسُ أَدَلْثِے كَمَرْ وَطَنَّنْ كُواْيَرْوَرْ دَ نَكٜىٰ شِمْڢِطَا أَغَبَنْكُ يَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kuwa, da akwai wata babbar al'umma wadda take da dokoki da farillai na adalci kamar waɗannan dokoki da na sa a gabanku yau?”