Deuteronomy 5:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye ranar Asabbaci ta wurin kiyaye ta da tsarki, yadda Ubangiji Allahnka ya umarce ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَكِيَايٜىٰ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ، أَ رِڧٜىٰتَ دَ ڟَرْكِے كَمَرْ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ يَعُمَرْثٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Ka kiyaye ranar Asabar, ka riƙe ta da tsarki yadda Ubangiji Allahnka ya umarce ka.