Deuteronomy 5:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba da girma ga mahaifinka da mahaifiyarka, yadda Ubangiji Allahnka ya umarce ka, don ka yi tsawon rai, ka kuma sami zaman lafiya a ฦ™asar da Ubangiji Allahnka yake ba ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒูŽุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ูƒูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽูŠู ฺŸูŽูˆูุงู†ู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ูƒูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุงู…ู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œ โ€˜Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka yadda Ubangiji Allahnka ya umarce ka domin ka yi tsawon rai, ka sami zaman lafiya a ฦ™asar da Ubangiji Allahnka yake ba ka.