Deuteronomy 5:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan su ne dokokin da Ubangiji ya furta da babbar murya ga taronku gaba ษaya, a can dutse ta tsakiyar wuta, girgije da kuma baฦin duhu; bai kuma ฦara kome ba. Saโan nan ya rubuta su a kan alluna biyu na dutse, ya kuma ba ni su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุทูููููู ููููู
ููุงูู
ู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑููู ุบู ุฏููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุฏูุบู ุซููููู ฺูููููุฑู ููุชูุงุฏู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ุฏู ููู
ู ุจฺูงููู ุฏูููุ ุจูุง ุงููุจูููุฏู ฺููงูุงุฑู ุนูููููุ ููุฑูุจููุชูุณู ุนููููู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐ ุจูููุ ููููู
ู ุจูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โUbangiji ya faษa wa taron jama'arku waษannan dokoki da murya mai ฦarfi ta tsakiyar wuta, da girgije, da duhu baฦi ฦirin. Ya rubuta su a bisa alluna biyu na dutse, ya ba ni, ba abin da ya ฦara.โ