Deuteronomy 5:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka ji muryar daga duhu, yayinda dutsen yana cin wuta, dukan manyan kabilanku da dattawanku suka zo wurina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซููุบูุจูุฏู ู
ูุบููู ุซูููฐูู ยซููุชููู ุณูุนูุฏูู ููููุฌู ู
ูุฑูููุฑูุณู ุฏูุบู ุซููููู ุฏููููููููุ ููุงูููู ุฏู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ููููููฐ ุซููู ููุชูุงุ ุณููู ุฏููููู ุดููุบูุจูููููู ุฐูุฑูููุฑููู ุฏู ุฏูุชููุงูููููู ุณูููุฐููุงู ููุฑููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da kuka ji murya tana fitowa daga duhu, harshen wuta kuma tana ci a bisa dutse, sai shugabannin kabilanku da dattawanku suka zo wurina,