Deuteronomy 5:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuka kuma ce, โ Ubangiji Allahnmu ya nuna mana ษaukakarsa da zatinsa, mun kuma ji muryarsa a tsakiyar wutar. A yau mun ga cewa mutum zai iya rayu idan ma Allah ya yi magana da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุซูููฐุ โนุบูุงุดูุ ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ู ููููููู ู
ููู ุทูููููููุฑูุณู ุฏู ุบูุฑูู
ูููุณูุ ู
ููู ููู
ูุฌู ู
ูุฑูููุฑูุณู ุฏูุบู ฺูููููุฑู ููุชูุฑูุ ูููู ู
ููู ุบูุง ูููู ูููููู ุงูููููู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ู
ูุชูู
ูุ ุฏูููุฏููููู ู
ูุชูู
ููู ููุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka ce, โGa shi, Ubangiji Allahnmu ya bayyana mana ษaukakarsa da girmansa, mun kuma ji muryarsa a tsakiyar wutar. Yau mun ga Allah ya yi magana da mutum, duk da haka ya rayu.