Deuteronomy 5:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu, don me za mu mutu? Wannan wuta mai girma za tฤƒ cinye mu, za mu kuwa mutu in muka ci gaba da jin muryar Ubangiji Allahnmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงู…ู ู…ูุชู ูŠูŽู†ู’ุฐูุŸ ุบูŽู…ูŽุง ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ูˆูุชูŽุง ุฐูŽุงุชูŽ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐู…ูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ฺขูŽุง ู…ูู†ู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ุฌูู†ู’ ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ุฐูŽุงู…ู ู…ูุชูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don me za mu mutu yanzu? Gama wannan babbar wuta za ta cinye mu. Idan muka ci gaba da jin muryar Ubangiji Allahnmu, za mu mutu.