Deuteronomy 5:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ji ku, saโ€™ad da kuka yi magana da ni, sai Ubangiji ya ce mini, โ€œNa ji abin da wannan mutane suka faษ—a maka. Abin da suka faษ—a daidai ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุฌู ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู†ู’ูƒู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽูŠู ู…ูู†ูุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูู†ูุŒ โ€นู†ูŽุงุฌู ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽูƒูŽุŒ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œUbangiji kuwa ya ji maganarku wadda kuka yi mini, sai ya ce, โ€˜Na ji maganar da jama'an nan suka yi maka, abin da suka faษ—a daidai ne.