Deuteronomy 5:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ka yi wa kanka gunki, ko wata siffar abin da take a sama a bisa, ko siffar abin da yake a duniya a ฦasa, ko siffar abin da yake a cikin ruwa a ฦarฦashin ฦasa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูู ุณูุณฺููงู ูููููููู ูููู ุบูููููุ ูููุงู ู
ููู ููู
ู ุฏู ููุชู ุญูููุชููุฑู ูููู ุงููุจู ุนูุซููู ุณูู
ู ูููุงู ุงูููููู ุฏููููููุงุ ูููุงู ููู
ู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุนูุซููููู ุถููู ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ุฏููููููุงุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ โKada ka yi wa kanka gunki, ko wata siffar abin da yake a sama a bisa, ko siffar abin da yake a duniya a ฦasa, ko siffar abin da yake a cikin ruwa a ฦarฦashin ฦasa.