Deuteronomy 6:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan su ne umarnai, ฦaโidodi da kuma dokokin da Ubangiji Allahnku ya umarce ni in koya muku don ku kiyaye a ฦasar da kuke haye Urdun don mallaka,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุทูููููู ุณููููููฐ ุฏููุงููููุงููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ุงูููู ูููุงููู ู
ูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุนูููููุชู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ุฐูููุง ุฏููุงูู
ููู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWaษannan su ne umarnai, da dokoki, da farillai waษanda Ubangiji Allahnku ya umarce ni in koya muku domin ku kiyaye su a ฦasar da kuke hayewa zuwa ciki don ku mallake ta,