Deuteronomy 6:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku gaya musu, “Dā mu bayin Fir’auna ne a Masar, amma Ubangiji ya fitar da mu daga Masar da hannu masu ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُ أَمْسَ وَیَیَنْكُ كُثٜىٰ، ‹دَا مُو بَايِ نٜىٰ نَ ڢِرْعَوْنَ أَ مَصَرْ، عَمَّا يَهْوٜىٰهْ يَڢِتَرْ دَمُو دَغَ مَصَرْ دَ حَنُّنْسَ مَيْ إِيكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ku amsa wa 'ya'yanku, ku ce, ‘Dā mu bayin Fir'auna ne a ƙasar Masar, amma Ubangiji ya fisshe mu daga Masar da dantse mai iko.