Deuteronomy 6:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya umarce mu mu yi biyayya da dukan waษannan ฦaโidodi, mu kuma ji tsoron Ubangiji Allahnmu, saboda kullum mu ci gaba, a kuma bar mu da rai, kamar yadda yake a yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐู
ู ู
ูููููุงููููฐ ุฏููููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููููููุ ู
ูุฌฺูููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ููููู
ู ูููููู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูููููููุชู ู
ูููู
ู ุฑูุงูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya umarce mu mu kiyaye dukan waษannan umarnai, mu kuma ji tsoron Ubangiji Allahnmu domin amfanin kanmu kullum, domin kuma mu wanzu kamar yadda muke a yau.