Deuteronomy 6:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma muka kula, muka kiyaye dukan dokokin nan a gaban Ubangiji Allahnmu, kamar yadda ya umarce mu, wannan zai zama adalci a gare mu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ دَ ڨُوذُواْ مُكَ كِيَايٜىٰ دُكَنْ وَطَنَّنْ عُمَرْنَنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ كَمَرْ يَدَّ يَعُمَرْثٜىٰمُ، ذَيْ ذَمَ أَدَلْثِے أَغَرٜىٰمُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mun lura, muka kiyaye waɗannan umarnai, muka aikata su kamar yadda Ubangiji Allahnmu ya umarce mu, zai zama adalci a gare mu.’ ”