Deuteronomy 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ji, ya Israโila, ku kuma kula, ku kiyaye su don yฤ zama muku da lafiya, ku kuma ฦaru sosai a ฦasa mai zub da madara da zuma, kamar dai yadda Ubangiji, Allahn kakanninku ya yi muku alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููุฌู ฺขูุงุ ููุง ููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููููููุงููููฐุณู ููููู
ู ุนูููููุชูุงุณู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุ ููููููููุชู ุณููุงูุณููู ุนูุซููููู ฺงูุณูุง ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงููููููููู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka, ku ji, ya Isra'ilawa, ku lura, ku kiyaye su domin zaman lafiyarku, domin kuma ku riษaษษanya ฦwarai a ฦasar da take mai yalwar abinci yadda Ubangiji Allah na kakanninku ya alkawarta muku.