Deuteronomy 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuka mai da hankali ga waษannan dokoki, kuka kuma yi hankali ga bin su, to, Ubangiji Allahnku zai kiyaye alkawarinsa na ฦauna gare ku, kamar yadda ya rantse wa kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ูููู ูููุฑู ุฏู ููุทูููููู ุนูู
ูุฑูููููุ ูููู ููููุงููููฐ ูููู ููู
ู ุนูููููุชูุงุณูุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ููููุงููููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุณู ุฏููููุ ุฐููู ููู
ู ููููู ู
ููู ฺงูููููุฑูุณู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุฑู ุฏู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan za ku saurari waษannan farillai, ku kiyaye su, sai Ubangiji Allahnku ya cika alkawarin da ya rantse wa kakanninku, ya kuma ฦaunace ku.