Deuteronomy 7:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a albarkace ku fiye da waษ—ansu mutane; babu wani cikin maza ko matanku da zai kasance babu haihuwa, ba kuwa wata dabbarku da za tฤƒ kasance babu haihuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒู ุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ฺงูŽุจููŠู„ูŽุž ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ุณูŽุงู…ู ู…ูุชูู…ู’ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุญูŽูŠู’ฺขููˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒู ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku fi kowace al'umma samun albarka. Ba za a iske mutum ko mace marar haihuwa a cikinku ba, ko a cikin garkenku.