Deuteronomy 7:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai kiyaye ku daga kowace cuta. Ba zai wahalshe ku da mugayen cututtukan da kuka sani a Masar ba, amma zai aukar wa dukan maฦiyanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐููู ููููุงููููฐูู ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุซููููุงูุ ุจูุฐููู ูููฐููุงู ุงููุฑููู ู
ููุบูููููฐูู ุซููุชูุชูููููู ู
ูุตูุฑู ููุทูููุฏู ูููู ุณููู ุจูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ุชููุฑูุณู ุนููููู ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุบูุงุจูุงุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai kiyaye ku daga dukan cuce-cuce. Ba zai wahalshe ku da mugayen cuce-cuce na Masar ba, waษanda kuka sani, amma zai wahalar da duk maฦiyanku da waษannan mugayen cuce-cuce.