Deuteronomy 7:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da kuma Ubangiji Allahnku ya ba da su gare ku, kuka kuma ci su da yaฦ™i, sai ku hallaka su ฦ™aฦ™af. Kada ku yi yarjejjeniya da su, kada kuma ku nuna musu jinฦ™ai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุŒ ูƒููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐุณู ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณู ูƒูŽูƒูŽฺขู’ุž ุจูŽุฐูŽุงูƒููŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุฏูŽุณููˆุจูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒู ูƒูู…ูŽูŠู ู…ูุณู ุฌูู†ู’ฺงูŽูŠู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya bashe su a hannunku, kuka kuma ci nasara a kansu, sai ku hallaka su sarai. Kada ku yi alkawari da su, kada kuma ku yi musu jinฦ™ai.