Deuteronomy 7:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka ma, Ubangiji Allahnku zai aika da rina a cikinsu, har sai sun hallaka sauran mutanen da suka ragu, waษanda suka ษuya daga gare ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุฐููู ุนููููู ุฏู ูููู ุงููุจู ู
ููู ูููฐููุงู ุถูููุซูููู ุงููุบูุฑูููฐุณูุ ุญูุฑู ุณููู ููุทูููุฏู ุณููู ุฑูุบู ุนูุซููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ูปูููููุณู ุณููู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan kuma Ubangiji Allahnku zai aiko da zirnako a cikinsu su hallaka sauran da suka ragu, suka ษuya.