Deuteronomy 7:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai ba da sarakunsu a hannunku, za ku kuwa shafe sunayensu daga duniya. Babu wani da zai yi tsayayya da ku, za ku hallaka su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุฏูŽ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุŒ ูƒููˆ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงูƒู ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุฑู’ฺงูŽุดูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุž ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ฺขูŽุทูŽ ุฏูŽูƒููˆุŒ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ูƒูู†ู’ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณู ุฏููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ba da sarakunansu a hannunku, za ku kuwa shafe sunayensu daga duniya. Ba wanda zai iya tasar muku har kun ฦ™are su.