Deuteronomy 8:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi hankali cewa ba ku manta da Ubangiji Allahnku, har ku kฤsa kiyaye umarnansa, dokokinsa da ฦaโidodinsa da nake ba ku a wannan rana ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซูููููุฑู ฺขูุงุ ููุฏู ููู
ูููุชูุงุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุชูููุฑููู ุฑูุดููู ููููุงููููฐ ุฏููุงููููุงูููููุณู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููุณู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณูุ ููุทูููุฏู ููููููฐ ุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu kula fa, don kada ku manta da Ubangiji Allahnku, ku ฦi kiyaye umarnansa, da farillansa, da dokokinsa waษanda na umarce ku da su yau.