Deuteronomy 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da kuma garkunanku na shanu da na tumaki suka ƙaru, azurfanku da zinariyarku kuma suka ƙaru, sa’an nan dukan abin da kuke da shi ya haɓaka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمَ سَعَدَّ غَرْكُنَنْكُ نَتُمَكِ دَ أَوَكِ دَ نَشَانُو سُكَڧَارَ يَوَ، كُمَ سَعَدَّ أَظُرْڢَرْكُ دَ ظِينَارِيَرْكُ سُكَڧَارَ يَوَ، سَعَدَّ دُكَنْ أَبِنْدَ كُكٜىٰ دَشِ يَڧَارُ دَيَوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
garkunanku na shanu da tumaki suka riɓaɓɓanya, azurfarku, da zinariyarku suka ƙaru, sa'ad da dukan abin da kuke da shi ya haɓaka,