Deuteronomy 8:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tuna yadda Ubangiji Allahnku ya bishe ku a dukan hanya, a cikin hamada waษannan shekaru arbaโin, don yฤ ฦasฦantar da ku, yฤ kuma gwada ku don yฤ san abin da yake a zuciyarku, ko za ku kiyaye umarnansa, ko babu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ููุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุจูุฏูููู ุงููุฏููููู ุญูููููุฑููู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌู ุดูููฐููุฑู ุงููุฑูุจูุนููููููุ ุฏููุงูู
ููู ฺููงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏูููู ูููู ฺ ููุฏููู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ูููุงู ุฐูุงูู ููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑูููููุณู ูููุงู ุจูุงุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tuna yadda Ubangiji Allahnku ya bishe ku shekarun nan arba'in a jeji don ya koya muku tawali'u. Ya jarraba ku don ya san zuciyarku, ko za ku kiyaye umarnansa ko babu.