Deuteronomy 8:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ฦasฦantar da ku, ya bar ku da yunwa, saโan nan ya ciyar da ku da Manna, wadda ku, ko kakanninku, ba su sani ba, ta haka ne ya sa kuka sani cewa, ba da abinci kaษai mutum zai rayu ba, amma ta wurin kowace kalmar da ta fito daga bakin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏูููู ุชูููุฑููู ุจูุฑููููู ุซููููู ููููููุ ุณูุนููู ููุซูููุฑู ุฏูููู ุฏู ู
ููููุ ููุฏูู ููู ุฏู ููุงููููููููู ุจูููุณูููุจูุ ูููู ููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ุซูููฐูู ุจู ุฏู ุนูุจูููุซู ููุทููู ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุฑูุงูู ุจูุ ุนูู
ููุง ุชููููุงูููุซูููฐ ู
ูุบูููุฑู ุฏูุชูููููฐ ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ุจูุงูููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya koya muku tawali'u, ya bar ku da yunwa, ya ciyar da ku da manna wadda ba ku sani ba, kakanninku kuma ba su sani ba, domin ya sa ku sani, ba da abinci kaษai mutum yake rayuwa ba, amma mutum yana rayuwa da kowane irin abin da yake fitowa daga wurin Ubangiji.