Deuteronomy 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bar ni kawai, in hallaka su, in kuma shafe sunansu daga ƙarƙashin sama. Zan kuwa yi maka wata al’umma mafi ƙarfi da kuma masu yawa fiye da su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرْنِ إِنْهَلَكَاسُ، إِنْكُمَ كَوَرْدَ سُونَيٜىٰنْسُ دَغَ ڧَرْڧَشِنْ سَمَ؞ سَعَنً إِنْسَاكَ كَذَمَ بَبَّرْ أَلْعُمَّرْ دَ ذَاتَڢِسُ إِيكُواْ دَ كُمَ يَوَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari in hallaka su, in shafe sunansu daga duniya, sa'an nan in maishe ka wata al'umma wadda ta fi su iko da kuma yawa.’