Deuteronomy 9:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na ɗauko alluna biyun na jefar da su daga hannuwana, na farfashe su a idanunku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَطَوْكِ أَلُّنَنْ دُوڟٜىٰنَّنْ بِيُ نَجٜىٰڢَرْ دَسُو دَغَ حَنُّوَنَ، نَڢَرْڢَشٜىٰسُ أَعِدُوانْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ɗauki allunan nan biyu, na jefar da su ƙasa da hannuna, na farfashe su a idonku.