Deuteronomy 9:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan na ษauki kayan zunubin da kuka yi, wato, gunkin ษan bijimi, na ฦone shi da wuta, na farfashe shi, na niฦa shi liษis, sai da ya zama kamar ฦura mai laushi, na zubar da ฦurar a cikin ruwan rafin da yake gangarowa daga dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุทููููู ุงููุจููู ุฐููููุจููู ุฏู ููููููุ ููุชููุงู ุบููููููู ุทููู ุจูุฌูู
ูููุ ฺููงููุงูููููฐุดู ุฏู ููุชูุงุ ฺููขูุฑฺูขูุดูููฐุดูุ ฺููููงูููฐุดูุ ุญูุฑู ูููู ููููุดู ููู
ูุฑู ฺงููุฑูุงุ ุณููู ููุธูุจูุฑูุฏู ฺงููุฑูุฑู ุนูุซููููู ุถููู ุฑูุงฺขููู ุฏูููููููฐ ุบูููโุบูุฑููุงููู ุฏูุบู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ษauki abin zunubin nan, wato siffar maraฦin da kuka yi, na ฦone, na farfashe, na niฦe shi lilis, ya zama kamar ฦura mai laushi, na zubar da garin a rafi wanda yake gangarowa daga dutsen.