Deuteronomy 9:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji ya aike ku daga Kadesh Barneya ya ce, โKu haura ku mallaki ฦasar da na ba ku.โ Amma kuka yi tawaye ga umarnin Ubangiji Allahnku. Ba ku amince da shi, ko ku yi masa biyayya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ููุนูููููููฐูู ุฏูุบู ููุฏูููฐุดู ุจูุฑูููููฐูู ูููู ุซูููฐูู โนููููููุฑู ฺููจููุซูููฐ ฺงูุณูุฑูุฏู ููุจูุงููุ ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุโบ ุณููู ูููู ุชูููุฑู ูู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ุจููู ุบูุณูููุชู ุดููุจูุ ุจููู ููู
ููู ุจูููููู ุบู ู
ูุบูููุฑูุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya aike ku daga Kadesh-barneya, ya ce, โKu hau ku mallaki ฦasar da nake ba ku,โ sai kuka tayar wa umarnin Ubangiji Allahnku, ba ku gaskata shi ba, ba ku kuwa yi biyayya da muryarsa ba.