Deuteronomy 9:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi adduโa ga Ubangiji na ce, โYa Ubangiji Mai Iko Duka, kada ka hallaka mutanenka, gฤdon kanka, da ka fansa ta wurin ikonka mai girma, ka kuma fitar da su daga Masar da hannu mai ฦarfi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ููููููููฐูู ููุซูููฐุ โนููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููุฏู ูููููููููุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑูููุ ุงููุจููู ุบูุงุฏููุงูููู ููุทูููุฏู ูููู ุฏู ูููููู ฺููขูููุดูููฐุณู ุซููููู ุบูุฑูู
ูููููุ ููุทูููุฏู ููู
ู ฺููขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุฏู ุญูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na roฦi Ubangiji, na ce, โYa Ubangiji Allah, kada ka hallaka jama'arka, abar gฤdonka wadda ka fanshe ta ta wurin girmanka, waษanda kuma ka fito da su daga Masar da ikon dantsenka.