Deuteronomy 9:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna da bayinka Ibrahim, Ishaku da Yaฦub. Kada ka kula da taurinkan, mugunta da kuma zunubin wannan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ุฏู ุจูุงูููููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููุนฺูงููุจูุ ููุฏู ูููููู ุฏู ุชูููุฑููู ูููู ู
ูุชูููููฐ ููููุ ูููุงู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุณูุ ูููุงู ุฐูููุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da bayinka, su Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, kada ka kula da taurinkan jama'ar nan, ko muguntarsu, ko zunubansu