Deuteronomy 9:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku zauna da sani a yau, cewa Ubangiji Allahnku, shi ne wanda ya ฦetare ya sha gabanku kamar wuta mai cinyewa. Zai hallaka su, zai rinjaye su a gabanku. Za ku kore su, ku kuma hallaka su nan da nan, yadda Ubangiji ya yi muku alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุ ุณููู ููุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููฐ ููููููฐ ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููู ุดููู ุบูุจููููู ููู
ูุฑู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุง ู
ููู ุซูููููููฐููุ ุงููุบูุจููููู ุฐูููุดูุง ฺงูุฑฺูขูููุณู ููููููููุงุณูุ ุฏููุงูู
ููู ูููููุงูุฑูููฐุณูุ ููููู
ู ููููููุงุณู ุฏู ุณูููุฑูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yau za ku sani Ubangiji Allahnku yake muku ja gaba sa'ad da kuke hayewa. Shi wuta ne mai cinyewa, zai hallaka su, ya rinjayar muku su, domin ku kore su, ku hallaka su nan da nan kamar yadda Ubangiji ya alkawarta muku.