Deuteronomy 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Ubangiji Allahnku ya kore su a gabanku, kada ku faษa a zuciyarku, โUbangiji ya kawo mu a nan, mu mallaki wannan ฦasa saboda adalcinmu ne.โ Aโa, saboda muguntar waษannan alโumma ne ya sa Ubangiji ya kore su a gabanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููููุงูุฑูููฐุณู ุฏูุบู ุบูุจููููู ููุฏู ููุซูููฐ ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ โนุงููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุงููุฏูููุซูููู
ู ููููฐ ููููููููฐูู ูููููฐููุงู ู
ูู ู
ูุซู ุบูุงุฏููุงูู ููููููู ฺงูุณูุงุโบ ุงููููุ ุจููููู ุจูููููฐุ ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ููุทูููููู ุงููููุนูู
ูููู ููููฐ ููููููููฐูู ููููููฐ ูููุงูุฑูููฐุณู ุฏูุบู ุบูุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da Ubangiji Allahnku ya kore su daga gabanku, kada ku ce a ranku, โAi, saboda adalcinmu ne Ubangiji ya kawo mu mu mallaki ฦasar nan.โ Gama saboda muguntar al'umman nan ne Ubangiji ya kore su a gabanku.