Deuteronomy 9:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba domin adalci ko mutuncinku ba ne ya sa za ku mallaki ฦasarsu; sai dai saboda muguntar alโumman nan ne ya sa Ubangiji Allahnku yana korinsu a gabanku don yฤ cika abin da ya rantse wa kakanninku, wato, Ibrahim, Ishaku da Yaฦub.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุง ุณูุจููุงูุฏู ุงููุฏูููุซููููู ูููุงู ุบูุณููููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ููููฐ ููุณูุง ููููููฐ ุดูุบู ุซููููู ููููููู ฺงูุณูุง ุฏููุงูู
ููู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุจูุ ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ููุทูููููู ุงููููุนูู
ูููู ููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ูููุงูุฑูุฑู ุฏูุณูู ุงููุบูุจูููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุซููู ุงฺููููงูููุฑูููุฏู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููููุ ููุชููุงู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููู
ู ููุนฺูงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba saboda adalcinku, ko kuma gaskiyarku ne ya sa za ku shiga ฦasar, ku mallake ta ba, amma saboda muguntar waษannan al'ummai ne, Ubangiji Allahnku ya kore su a gabanku domin kuma ya cika maganar da ya rantse wa kakanninku, wato su Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.