Ecclesiastes 1:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai wani abin da za a ce, “Duba! Ga wani abu sabo”? Abin yana nan, tun dā can, ya kasance kafin lokacinmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ أَݣَويْ وَنِ أَبِنْدَ ذَاعَ ثٜىٰ، «دُوبَ، وَنَّنْ سَابُوانْ أَبُ نٜىٰ»؟ أَيْ، أَبِنْ يَارِغَا يَڢَرُ تُنْ كَاڢِنْ زَامَانِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da akwai wani abu da za a ce, “Duba, wannan sabon abu ne”? Abin yana nan tuntuni kafin zamaninmu.